Djo Tunda Wa Munga
Djo Tunda Wa Munga | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kinshasa, 25 Oktoba 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm4062319 |
Djo Tunda Wa Munga (an haife shi a shekara ta 1972)[1] shi ne darektan fina-finai da kuma furodusa na Kongo. Da fim ɗinsa mai ban tsoro na shekarar 2010Viva River! Ya lashe kyautar Darakta Mafi Kyawu a Afirka Movie Academy Awards a shekara ta 2011.[2][3][4] Viva River! [5] Ya kuma lashe lambar yabo ta MTV Movie Awards ta 2011 da Mafi kyawun fim na Afirka.[6]
An fitar da fim ɗin a ƙasashe 18 na Afirka kuma ya nuna ra'ayi mai tsanani game da rayuwa a Kinshasa.[7] Wannan shi ne fim na farko na Kongo da aka samar tun lokacin da Mobutu Sese Seko ya rufe masana'antar shekaru 25 da suka gabata. Riva mai sayar da man fetur na kasuwar baki, ya ƙaunaci budurwar shugaban masu aikata laifuka na Kinshasa.[8] Ɗan wasan kwaikwayon Angole Hoji Fortuna ya kuma lashe kyautar mafi kyawun mai ba da tallafi a MTV Movie Awards don nuna wani mai suna Cesar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Djo Tunda Wa Munga". Brooklyn, New York, USA: www.icarusfilms.com. Retrieved 29 May 2011.
- ↑ Roxborough, Scott (31 March 2011). "'Viva Riva!' Sweeps African Academy Awards". The Hollywood Reporter. Los Angeles, California. Retrieved 29 May 2011.
- ↑ Clarke, Cath (31 March 2011). "First sight: Djo Tunda Wa Munga". guardian.co.uk. Guardian Media Group. Retrieved 29 May 2011.
- ↑ Hahn, Kate (9 April 2010). "Filmmaker breaks ground in Congo". Variety. NY City, New York, USA. Retrieved 29 May 2011.
- ↑ "Viva Riva! Wins Inaugural Best African Movie Category", MTV News, 6 June 2011.
- ↑ David Smith (October 19, 2011). "Congo's first feature film for 25 years opens in 18 countries: The award-winning thriller Viva Riva! could fire an interest in home-grown African productions rather than foreign imports". The Guardian. Retrieved October 8, 2018.
- ↑ David Smith (October 19, 2011). "Congo's first feature film for 25 years opens in 18 countries: The award-winning thriller Viva Riva! could fire an interest in home-grown African productions rather than foreign imports". The Guardian. Retrieved October 8, 2018.
- ↑ Isha Sesay (June 22, 2011). "Gangster film goes global, puts Congo on the movie map". CNN. Retrieved October 7, 2018.