Dogon Kawo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dogon Kawo
mazaba a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Ƙaramar hukuma a NijeriyaTudun Wada

Dogon Kawo gari ne dake jihar Kano a karamar Hukumar Tudun Wada, a mazabar yaryasa.

Yana kan titin Zuwa jos wanda ya tashi daga kwanar dan gora (kafin mai yaki). [1]

Dogon Kawo gari ne wanda suke noman rani dana damina, suna da Arzikin Kubewa,Dankalin Hausa, Yalo, shinkafa.masara.


=MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://wikimapia.org/38134593/Dogon-Kawo