Jump to content

Donald E U Ekong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Donald E U Ekong
Rayuwa
Haihuwa 1933
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2005
Sana'a
Sana'a chemist (en) Fassara da Malami
Kyaututtuka
Mamba The World Academy of Sciences (en) Fassara
Makarantar Kimiyya ta Najeriya

Donald Efiong Udo Ekong (31 Disamba 1933 - 2005) Farfesan Najeriya ne a fannin Chemistry kuma ya kafa mataimakin shugaban jami'ar Gambia sannan kuma ya kasance mataimakin shugaban jami'ar Fatakwal daga shekara ta 1977-1982. Akwai ɗakin karatu da aka sanya masa sunan sa a Jami’ar Fatakwal ta Najeriya[1] domin girmama ɗimbin ayyukan da ya yi wa ƙasa, na koyarwa da bincike da kuma kula da jami’o’i da bunƙasa manyan makarantu.[2]

  1. "About Us – Donald Ekong Library" (in Turanci). Retrieved 2019-06-08.
  2. "About Us – Donald Ekong Library" (in Turanci). Retrieved 2019-06-08.