Dunama I
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Daular Kanem-Bornu, |
| Mutuwa | Red Sea, 1097 (Gregorian) |
| Yare | Daular Sayfawa |
| Sana'a | |
Mai ko Sarki Dunama ya kasance Shugaban hada kan daular sayfawa a lokacin farkon karni na goma sha biyui. Shine farkon Mai da ya fara zuwa aikin hajji a kasa ma tsarki Makka .
Tunani
[gyara sashe | gyara masomin]Gerald S. Graham, Thomas Hodgkin; Ra'ayoyin Najeriya: Tarihin Anthology na Tarihi