Dwindle (fim)
Appearance
Dwindle (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | Dwindle |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
During | 108 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kayode Kasum |
'yan wasa | |
Tarihi | |
Kyautukar da aka karba
| |
External links | |
Specialized websites
|
Dwindle fim din barkwanci ne na Najeriya na 2021 wanda aka yi shi ne kan labarin mutane biyu masu suna; Sogo da Buta, abokansu biyu da suka yi garkuwa da mota suka shiga cikin cabbin da yadda rayuwarsu ke daukar wani sabon salo a lokacin da hanyarsu ta ci karo da wasu makasa da suka yi garkuwa da gwamnan jihar.[1] Mimi Bartels ce ta shirya shi ga kamfanin (Fim One Productions) kuma Kayode Kasum da Dare Olaitan suka shirya shirin fim din.[2] Taurarin shirin sun hada da Funke Akindele, Bisola Aiyeola, Jidekene Achufusi, Gregory Ojefua, Broda Shaggi, Adedimeji Lateef, Timini Egbuson, Efa Iwara da Uzor Arukwe.[3] An saki fim din ranar 16 ga watan Yuli 2021.[4]
Kyaututtuka da Ayyanawa
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Kyauta | Iri | Mai karɓa | Sakamako | Madogara |
---|---|---|---|---|---|
2022 | Africa Magic Viewers' Choice Awards | Best Actress in A Comedy | Bisola Aiyeola | Ayyanawa | [5] |
Best Actor in A Comedy | Broda Shaggi | Lashewa |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Check out the new teaser for Kayode Kasum & Dare Olaitan's 'Dwindle!'". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-06-03. Retrieved 2021-06-24.
- ↑ Tv, Bn (2021-04-09). "Teaser for "Dwindle" starring Funke Akindele-Bello & Bisola Aiyeola Will Leave You Wanting More". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2021-06-24.
- ↑ "See first photos from Kayode Kasum & Dare Olaitan's forthcoming comedy 'Dwindle!'". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-03-16. Retrieved 2021-06-24.
- ↑ BellaNaija.com (2021-03-17). "Go Behind-the-Scenes of Kayode Kasum's Coming Movie "Dwindle" Starring Jidekene Achufusi & Broda Shaggi". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2021-06-24.
- ↑ "2022 Africa Magic Awards Nominees don land- See who dey list". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-26.