Timini Egbuson
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Jahar Bayelsa, 10 ga Yuni, 1987 (38 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Harshen Ijaw |
| Ƴan uwa | |
| Ahali | Dakore Egbuson-Akande |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
| Harsuna |
Turanci Harshen Ijaw |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| Kyaututtuka | |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
| IMDb | nm6170424 |
| timiniegbuson.com | |
Timini Egbuson (an haifeshi ranar 10 ga watan juli, 1987) a Jihar Bayelsa. Ɗan wasan kwaikwayo ne, furodusa.[1]
Farkon rayuwa.
[gyara sashe | gyara masomin]

An haishe ne a jihar Bayelsa kuma kani ne ga shahararriyar er wasan kwaikwayon nan wato "Dakore Akande". Yayi makarantar sa ta framari a "Greenspring Montessori". Sannan ya samu digiri a bangaren ilimin sanin halayyan mutane a jami'ar Lagos a shekarar 2011.[2]