Ebute Ero
Appearance
Ebute Ero | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Legas |
Ebute Ero birni ne, da ke a jihar Legas a kudu maso yammacin Najeriya. Birnin na cikin karamar hukumar Legas Island. Ebute Ero wani yanki ne na Babban Birnin Legas. Garin dai ya kasance muhimmin hanyar sadarwa tsakanin sabbi da tsoffin mazauna Legas da kuma wata kasuwa mai suna kasuwar Ebute Ero da ke cikin garin na daya daga cikin manyan kasuwanni mafi dadewa a Najeriya.