Jump to content

Edin Terzić

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edin Terzić
Rayuwa
Haihuwa Menden (Sauerland) (en) Fassara, 30 Oktoba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Jamus
Kroatiya
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sportfreunde Oestrich-Iserlohn (en) Fassara-
  SG Wattenscheid 09 (en) Fassara-
SC Westfalia Herne-
BV Cloppenburg (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.84 m

Edin Terzić (lafazi:[êdiːn těrziːtɕ]; an haife shi 30 Oktoba 1982) ƙwararren mai horar da ƙwallon ƙafa ne na Jamus-Croatia kuma tsohon ɗan wasa, wanda a halin yanzu shine babban kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Borussia Dortmund ta kasar Jamus.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.