Edith Eluma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edith Eluma
Rayuwa
Haihuwa 27 Satumba 1958 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Edith Eluma (an Haife ta a ranar 27 ga watan Satumba shekarar 1958)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce wacce ta taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA na farko na shekarar 1991.[2] A matakin kulob/kungiya din ta buga wa Gimbiya Jegede ta Najeriya kwallo.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. FIFA. 1991. Archived from the original (PDF) on 27 December 2011. Retrieved 20 October 2016.
  2. Edith Eluma FIFA Women's World Cup China 1991-Technical Report" (PDF). FIFA Women's World Cup China 1991. FIFA. 1991. Archived from the original (PDF) on 27 December 2011. Retrieved 20 October 2016.
  3. FIFA Women's World Cup China 1991-Technical Report" (PDF). FIFA Women's World Cup China 1991. FIFA. 1991. Archived from the original (PDF) on 27 December 2011. Retrieved 20 October 2016.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]