Jump to content

Edward Akika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edward Akika
Rayuwa
Haihuwa 18 ga Yuli, 1941 (83 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 66 kg
Tsayi 176 cm

Edward Akika (an haife shi ranar 18 ga watan Yuli, 1941). ɗan wasan tseren-tsere ne na wasannin Olympic daga Najeriya. Ya kware a wasannin hurdling da Dogon tsalle events, a lokacin da yake aiki.

Gasa da kyauta

[gyara sashe | gyara masomin]

Akika ya wakilci Najeriya a Gasar Olympics ta 1964. Ya lashe lambar zinare ga kasarsa ta Yammacin Afirka a wasan tsalle tsalle na maza a Gasar Wasannin Afirka na 1965.

Hanyoyin waje

[gyara sashe | gyara masomin]