Jump to content

Egbo (abinci)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Egbo
Kayan haɗi masara
Kayan haɗi masara, borkono da albasa
Tarihi
Asali Najeriya
Egbo, abincin gida na Najeriya

Egbo abinci ne na Yarbawa da ya shahara musamman a tsakanin mutanen Ibadan. Ana yin abincin ne daga busasshiyar masarar da ake dafawa har sai tayi laushi. [1] [2] Ana cin ta tare da wake da miya.

Wanda kuma aka sani da masara porridge, egbo tana kama da oatmeal. Idan ake ci da miya, wake da kayan lambu ana kiransa da ororo robo. [3]

  1. "Foodie corner: I can eat beans seven days a week– Ayo Mogaji". Punch Newspapers (in Turanci). 2019-10-12. Retrieved 2022-06-29.
  2. "EJPAU 2005. Abulude F., Ojo M. DEVELOPMENT AND CHEMICAL EVALUATION OF "EGBO" FORTIFIED WITH LEGUME SEEDS". www.ejpau.media.pl. Retrieved 2022-06-29.
  3. "Try Egbo with beans". Tribune Online (in Turanci). 2018-07-21. Retrieved 2022-06-29.