Jump to content

Ein Shams (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ein Shams (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2007
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 90 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ibrahim El Batout
'yan wasa
External links
Chronology (en) Fassara

A Sultan's Ransom (en) Fassara Ein Shams (fim)
Ein shams

Ein Shams fim ne na ƙasar Moroko wanda akayi a shekarar 2007.

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Daga lokacin da ya kasance babban birnin Masar a zamanin Fir'auna kuma wuri mai tsarki da ke nuna ziyarar Yesu da Budurwa Maryamu, Ein Shams ya zama ɗaya daga cikin ƙauyukan Alkahira mafi talauci da rashin kulawa. Ta idon Shams, wata yarinya ‘yar shekara goma sha daya da ke zaune a wannan unguwa, fim din ya dauki nauyin bakin ciki da tsafi da ke tattare da rayuwar yau da kullum a Masar. A cikin jerin al'amura masu ratsa zuciya, mabambantan jaruman fim ɗin sun baje kolin sarƙaƙiya na tsarin siyasa da tsarin zamantakewar al'ummar Masar, tare da yin hangen nesa kan korafe-korafen yankin Gabas ta Tsakiya da kuma sarƙaƙiyar dangantakar ƙasashe su.

  • Taormina 2008
  • Cine árabe Róterdam 2008
  • Shekarar 2008