Ekow Freeman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ekow Freeman
Rayuwa
Haihuwa Ghana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo

Prince Ekow Freeman ɗan wasan Ghana ne,[1] wanda aka sani da sanannun fina-finai kamar irin su I Sing of a Well da Rhapsody Of Love.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Ekow ya fito a fina-finai da dama.[2][3] Ya kasance shugaban kwamitin ayyukan na Felvic Aviation Events da kuma Tsohon Mataimakin Babban Darakta na Gundumar Grand Lodge na Cape Coast.[4]

Filmography[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Court dismisses contempt case against chief, queenmother". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 14 October 2020.
  2. "'I Was Warned About Socrates Sarfo'- Ekow Blankson". www.ghanaweb.com (in Turanci). 30 October 2010. Retrieved 14 October 2020.
  3. "Free 'Couples' Premiere For "Hot Fork"". www.ghanaweb.com (in Turanci). 12 May 2010. Retrieved 14 October 2020.
  4. "Ghana marks World Aviation Day". BusinessGhana. Retrieved 14 October 2020.