Elizabeth Anionwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Elizabeth Anionwu
professor emeritus (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken suna Elizabeth Mary Furlong
Haihuwa Birmingham, 2 ga Yuli, 1947 (76 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a nurse (en) Fassara
Employers London School of Hygiene & Tropical Medicine (en) Fassara
Jami'ar Yammacin London
Kyaututtuka
Mamba Black Female Professors Forum (en) Fassara
elizabethanionwu.co.uk

Elizabeth Nneka Anionwu DBE FRCN (an haife ta Elizabeth Mary Furlong; 2 ga Yuli 1947) ma'aikaciyar jinya ce 'yar kasar Ingila, mai kula da lafiya, malama ce, kuma Emeritus farfesa a fannin jinya a Jami'ar West London.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Elizabeth Nneka Anionwu an haife ta ne Elizabeth Mary Furlong a Birmingham, Ingila, ga mahaifiya ‘yar kasar Ireland kuma mahaifin dan Najeriya. Mahaifiyarta, Mary Maureen Furlong, tana shekararta ta biyu tana karatun Karatu a Kwalejin Newnham, Jami'ar Cambridge. Mahaifinta, Lawrence Odiatu Victor Anionwu, yana karatun lauya a Jami'ar Cambridge.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Anionwu ta fara aikinta na jinya tun tana ƙarama bayan tasirantuwa da wata mata mai zaman zuhudun kiristanci da ke kula da marasa lafiya A lokacin da take da shekaru 16, ta bar makaranta a matakan O-level kuma ta fara aiki a matsayin mataimakiyar aikin jinya a makaranta ta Wolverhampton. Daga baya, ta ci gaba da karatun ta don zama ma'aikaciyar jinya da kuma mai koyarwa. Ta yi tafiya zuwa Amurka don yin karatun bad shawara ga cibiyoyin kula da masu sikila da thalassaemia saboda ba a samun kwasa-kwasan a Burtaniya a lokacin.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

https://guardian.ng/saturday-magazine/prof-elizabeth-nneka-anionwu-from-humble-background-to-pinnacle-of-nursing-sickle-cell-expertise/

http://www.uwl.ac.uk/academic-schools/nursing-midwifery/professor-dame-elizabeth-anionwu Archived 2017-12-10 at the Wayback Machine