Elle Smith
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Ellen Elizabeth Smith |
Haihuwa |
Springfield (en) ![]() |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni |
Louisville (mul) ![]() |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
Shawnee High School (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
model (en) ![]() |
Ellen Elizabeth Smith (An Haife shi a watan Yuni 19, 1998) ta kasance tauraruwar talla 'yar kasar Amurka, 'yar jarida, kuma wacce ta rike kambun mafi kyawu a kasar Amurka wato Miss USA 2022.[1][2] Kuma ta wakilci Amurka a gasan fidda mafi kyawu ta duniya wato Miss Universe a shekara ta 2021 inda ta fito a jerin goma na farko.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Louisville reporter, Elle Smith wins Miss USA 2021". LEX18. November 29, 2021.
- ↑ "University of Kentucky grad Elle Smith wins Miss USA 2021". WKYT-TV. November 30, 2021.