Jump to content

Emaniel Djibril Dankawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emaniel Djibril Dankawa
Rayuwa
Haihuwa Nijar
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Olympic FC de Niamey (en) Fassara2007-
  Niger national football team (en) Fassara2008-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Emanuel Djibril Dankawa ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar . Yana buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta kasar Nijar . Ya iya buga wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya da kuma mai tsaron gida.

Dankawa ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta kasar Nijar wacce ta zo ta biyu a Gasar UEMOA ta shekarar 2009., inda ya fara buga wasan farko na FIFA ga Nijar a ranar 31 ga Mayun shekarata 2008 da Uganda a Kampala . [1]

 

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2012-11-10. Retrieved 2021-06-05.