Emede

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emede

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Emede gari ne a karamar hukumar Isoko ta kudu a jihar Delta kudancin Najeriya.

Siyasa da gwamnati[gyara sashe | gyara masomin]

Garin yana karkashin mulkin wani shugaba, J.O.Egbo, Ewhiri II, Ovie na Masarautar Emede. Shi ne kuma mai kula da al'adun mutane. Sarkin yana da rijaye a Isokoland a cikin al'amuran da suka shafi masarautarsa. Haka kuma dan majalisar sarakunan jihar ne, wanda kuma ya samar masa da wani dandamali na rijaye a al’amuran jihar. Bangarorin shugabanci guda uku ne ke tafiyar da harkokin garin; masarautar, kungiyar cigaban gari da majalisar matasa ta al'umma.