Emile Degelin
Appearance
Emile Degelin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Diest (en) , 16 ga Yuli, 1926 |
ƙasa | Beljik |
Mutuwa | Leuven (en) , 20 Mayu 2017 |
Yanayin mutuwa | (Ciwon huhu) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Jacqueline Harpman (en) (1953 - |
Sana'a | |
Sana'a | marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim, darakta, mai bada umurni da editan fim |
IMDb | nm0214678 |
emiledegelin.be |
Emile Degelin (16 ga Yuli 1926 - 20 Mayu 2017) ya kasance darakta ɗan ƙasar Belgium kuma marubucin littattafai. An san shi da kasancewa darakta na finafinai Fim dinsa na Life and Death in Flanders na shekarar 1963 an shiga shi ne bikin Fim na Ƙasa da Ƙasa na Berlin karo na 13. Fim ɗin sa na 1969 Palaver ya shiga cikin bikin Fim na Ƙasa da Ƙasa na Moscow karo na 6. Fim dinsa na karshe, De ooggetuige, ya lashe kyautar masu sauraro a bikin Fim na Ghent a shekarar 1995.
Degelin an haife shi a Diest, Belgium . Ya mutu a ranar 20 ga Mayu 2017 a gidansa da ke Kessel-Lo, wata gundumar Leuven, Belgium daga ciwon huhu yana da shekara 90.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.