Jump to content

Emma Watson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emma Watson
Rayuwa
Cikakken sunaEmma Charlotte Duerre Watson
HaihuwaFaris, 15 ga Afirilu, 1990 (36 shekaru)
ƙasaBirtaniya
MazauniNew York
Harshen uwaTurancin Birtaniya
Ƴan uwa
Ma'aurataGeorge Craig (en) Fassara
Johnny Simmons (en) Fassara
Karatu
MakarantaErmitage International School (en) Fassara
Dragon School (en) Fassara 2003)
Stagecoach Theatre Arts (en) Fassara
Headington Rye Oxford (mul) Fassara
Jami'ar Brown
(2009 - 25 Mayu 2014) Digiri : English-language literature (en) Fassara
Worcester College (en) Fassara
(2011 - 2012)
Matakin karatuDigiri
HarsunaTuranci
Faransanci
Sana'a
Sana'amodel (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo, stage actor (en) Fassara, gwagwarmaya, Yaro mai wasan kwaykwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, jarumi, fashion model (en) Fassara da darakta
Tsayi165 cm
Muhimman ayyukaHarry Potter (en) Fassara
The Perks of Being a Wallflower (en) Fassara
Beauty and the Beast (en) Fassara
Little Women (en) Fassara
Noah (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
IMDbnm0914612
Emma Watson
Emma Watson a gurin wani taro

Emma Charlotte Derre Watson (Raba gonna sha biyar 15 Afrilu na Actress, Model da mai himma. Da aka sani da matsayinta a cikin blockbusters da fina-finai masu zaman kansu, da kuma aikin hakkinsu, gami da kyautar matasa mai martaba guda uku (3). Watson ta kasance tsakanin 'yan wasan da suka fi so a duniya da aminci, kuma aka nada daga cikin mutane dari (100) da manyan mutane a duniya ta shekarar alif dubu biyu da goma sha biyar (2015). [1] [2]

Farkon Rayuwa da Ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]


Emma Charlotte Duerre Watson [3] an haife ta a ranar 15 ga Afrilu (1990) a Paris, ga lauyoyin Ingilishi Jacqueline Luesby da Chris Watson.[4] [5][6] [7] Watson ta zauna a Maisons-Laffitte kusa da Paris har zuwa shekaru biyar.  Iyayenta sun sake aure tun tana shekara biyar, kuma Watson ta koma Ingila don ta zauna tare da mahaifiyarta a Oxfordshire yayin da take hutun karshen mako a gidan mahaifinta da ke Landan.[7][10][11]  Watson ta ce tana jin wasu Faransanci, kodayake "ba haka ba" kamar yadda ta saba.[12]  Bayan ta koma Oxford tare da mahaifiyarta da ɗan'uwanta, ta halarci Makarantar Dragon, ta kasance a can har zuwa (2003).[7]  Tun tana da shekaru shida, ta so ta zama 'yar wasan kwaikwayo, [a buƙace ta] kuma ta sami horo a reshen Oxford na Stagecoach Theater Arts, makarantar wasan kwaikwayo na ɗan lokaci inda ta karanta waƙa, rawa, da wasan kwaikwayo.[13]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Emma Watson is named Hollywood's highest paid female actor".
  2. "Emma Watson by Jill Abramson: TIME 100".
  3. [5]"Emma Watson". Late Show with David Letterman. Episode 3145. 8 July 2009. CBS.
  4. [6]Walker, Tim (29 September 2012). "Emma Watson: Is there Life After Hermione?". The Independent. Archived from the original on 30 September 2012. Retrieved 12 January 2008
  5. [9]Barlow, Helen. "A life after Harry Potter". The Sydney Morning Herald. Archived from the original on 3 July 2007. Retrieved 16 March 2006
  6. [7]"Life & Emma". Emma Watson official website. Archived from the original on 21 April 2010. Retrieved 16 April 2010.
  7. [9]Barlow, Helen. "A life after Harry Potter". The Sydney Morning Herald. Archived from the original on 3 July 2007. Retrieved 16 March 2006