Emmanuel Dasor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Emmanuel Dasor
Rayuwa
Haihuwa Accra, 14 Satumba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta Western Kentucky University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango

Emmanuel Dasor (an haife shi a ranar 14 ga watan Satumba,shekara ta alif ɗari tara1995A.c) ɗan wasan tseren Ghana ne wanda ya kware a tseren mita 200 da mita 400. [1] Ya wakilci kasarsa a Gasar Cin Kofin Cikin Gida ta Duniya a shekarar 2016 ba tare da ya tsallake zuwa zagayen farko ba.[2]

Rikodin gasa[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Template:GHA
2014 World Junior Championships Eugene, United States 9th (sf) 200 m 20.75
Commonwealth Games Glasgow, United Kingdom 27th (h) 400 m 21.06
4 × 400 m relay DQ
African Championships Marrakech, Morocco 15th (sf) 100 m 10.52
2nd 4 × 100 m relay 39.28
2015 African Games Brazzaville, Republic of the Congo 12th (sf) 400 m 46.02
3rd 4 × 100 m relay 39.78
5th 4 × 400 m relay 3:05.15
2016 World Indoor Championships Portland, United States 22nd (h) 400 m 47.86
African Championships Durban, South Africa 8th (sf) 200 m 20.92
13th (sf) 400 m 47.12
Olympic Games Rio de Janeiro, Brazil 49th (h) 200 m 20.65

Mafi kyawun mutum[gyara sashe | gyara masomin]

Outdoor

  • Mita 100-10.41 (+1.6 m/s, Jonesboro 2014)
  • Mita 200-20.61 (+1.4 m/s, El Paso 2015)[3]
  • Mita 400-45.61 (El Paso 2015)

Indoor

  • Mita 60-6.68 (Nashville 2016)
  • Mita 200-20.89 (Birmingham 2016)
  • Mita 400-46.21 (Birmingham 2016)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Emmanuel Dasor at World Athletics
  2. College team bio
  3. Emmanuel Dasor at World Athletics