Jump to content

Emmanuel Ogoli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Emmanuel Ogoli
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 1989
ƙasa Najeriya
Mutuwa Yenagoa, 12 Disamba 2010
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bayelsa United F.C.-
Ocean Boys F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara

Emmanuel Ogoli (1989 - 12 Disamba 2010) ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin dan wasan baya na hagu.[1]

Ogoli ya buga kwallonsa ne a kulob ɗin Bayelsa United da Ocean Boys . A ranar 12 ga Disamba 2010, Ogoli ya faɗi a filin wasa yayin da suke wasa da kungiyar Ocean Boys, kuma ya mutu daga baya a asibiti. A baya Ogoli ya sami "mummunan rauni" a wani wasa a ranar 14 ga Nuwamba 2010. Hukumomin gasar Firimiya ta Najeriya da hukumar kwallon kafa ta Najeriya sun sanar da yin bincike daban-daban game da mutuwarsa.[2]

  1. George Akpayen (12 December 2010). "Ocean Boys' defender, Ogoli, is dead". Supersport.com. Archived from the original on 18 March 2012. Retrieved 12 December 2010.
  2. "Ogoli returns to training after injury". The Nation. 24 November 2010. Archived from the original on 18 December 2010. Retrieved 12 December 2010.