Emmanuel Yeboah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Yeboah
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Augusta, 1997 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Emmanuel Yeboah (an haife shi a ranar 10 ga watan Agusta a shekara ta alif ɗari tara da 1997A.c) ɗan tseren Ghana ne, wanda a halin yanzu yake fafatawa a Jami'ar Texas A&M.[1][2] An zaɓi Yeboah don wakiltar Ghana a gasar bazara ta 2020 a tseren gudun mita 4×100 na maza.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Athletics Emmanuel Yeboah-Tokyo 2020 Olympics". olympics.com. Archived from the original on 2021-08-04. Retrieved 2021-08-04.
  2. "Emmanuel Yeboah". Texas A&M Athletics. Retrieved 2021-08-04.
  3. "Athletics Emmanuel Yeboah-Tokyo 2020 Olympics". olympics.com. Archived from the original on 2021-08-04. Retrieved 2021-08-04.
  4. "Emmanuel Yeboah". Texas A&M Athletics. Retrieved 2021-08-04.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]