Enugu ta Arewa
Appearance
Enugu ta Arewa | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | Jihar Enugu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 106 km² |
Enugu ta Arewa karamar hukuma ce dake a jihar Enugu kudu maso Gabashin Nijeriya. Hedikwatan garin na a tsakiyar birnin Enugu a Opkara Avenue. Tana da muhimmanci gundumomi guda 4, Amaigbo Lane, Onuato, Umunevo da kuma Ihenwuzi, kuma tana daya daga cikin kananan hukumomi 17 na jihar Enugu, sannan haka za lika tana daya daga cikin kananan hukumomi uku da suka hadu suka samar da Birnin Enugu Sauran su ne Enugu ta Gabas da Enugu ta Kudu.
Tana da girman kilomita Sq 106 km2, kuma kimanin mutum 244,852 ke zaune a karamar hukumar bisa ga ƙidayar shekara ta 2006. Lambobin ake tura sakonni zuwa yankin shine 400.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2022-02-28.