Ere ijesa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ere Ijesa (coord. 7°43'13.9"N 4°47'22.6"E) gari ne, a ƙaramar hukumar Oriade a Jihar Osun, a Nijeriya. Tana da nisan mil 286 (461 km) kudu maso yammacin Abuja, babban birnin Najeriya.