Esuk Odu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Esuk Odu
human-geographic territorial entity (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaAkwa Ibom
Ƙaramar hukuma a NijeriyaUruan

Esuk Odu ƙauye ne aƙaramar hukumar Uruan a jihar Akwa Ibom a Najeriya.[1][2][3] Babban harshen Esuk Odu shine Ibibio kuma an wadatar da su da al'adu. Babban sana'a a tsakanin mazauna Esuk Odu shine Noma da Kamun kifi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Udo, Edet A. (1983). Who are the Ibibio? (in Turanci). Africana-FEP Publishers. ISBN 9789781750878.
  2. The Calabar Historical Journal (in Turanci). Department of History, University of Calabar. 1976.
  3. Local Governments in Akwa Ibom State (in Turanci). Special Duties Department, Military Administrator's Office. 1996.