Etor Daniel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Etor Daniel
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 5 Mayu 1993 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ABS F.C. (en) Fassara2010-2011289
Niger Tornadoes F.C.2011-
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202012-201341
Akwa United F.C. (en) Fassara2012-201293
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2012-
Enyimba International F.C.2013-
  Nigeria national under-23 football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Etor Daniel An haife shi a shekara ta 5/4/1993,dan kwallon kasar nigeria ne. Yana buga wasa a Muscat club a oman professional league.

Etor Daniel ya fara sana'ar sa a Karamone , tsohuwar kungiyar Austin Amutu, Akande Abiodun Asimiyu, Oghogho Oduokpe, Razaq Adegbite, Akande Tope.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]