Evelyn Joshua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Evelyn Joshua
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Najeriya
Suna Evelyn
Sunan dangi Joshua
Shekarun haihuwa 17 Disamba 1968
Wurin haihuwa Delta
Mata/miji T. B. Joshua
Harsuna Turanci
Sana'a pastor (en) Fassara da televangelist (en) Fassara
Notable work (en) Fassara Synagogue Church Of All Nations (en) Fassara

Evelyn Joshua (an haife ta a ranar 17 ga watan Disamban 1968) limamin cocin Najeriya ce, ƴar jarida kuma ƴar kasuwa. Ita ce matar TB Joshua, kuma ta gaje shi a matsayin shugaban majami'a, Cocin All Nations bayan mutuwarsa.

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

Ranar 17 ga watan Disamban 1968, an haifi Evelyn Joshua a Jihar Delta. Ita ƴar asalin al’ummar Okala Okpumo ce a Oshimili North, ƙaramar hukumar jihar Delta.

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

Evelyn ta auri TB Joshua tun 1990 har zuwa mutuwarsa a shekarar 2021. Tare da shi ta haifi ƴaƴa mata 3; Sarah Joshua, promise Joshua da Zuciya Joshua.

Zama sabon shugaban SCOAN[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 11 ga watan Satumban 2021, SCOAN ta naɗa Evelyn, marigayiya matar TB Joshua, a matsayin sabon shugabanta.


A ranar 12 ga Yuni, 2023, Evelyn ta karbi bakuncin marigayi mijinta shekaru 60 a duniya a cikin rashinsa cikin kyakkyawan salo, a cewar jaridar Nation.[1][2] [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Iginla, TeeMac, others eulogise TB Joshua at posthumous birthday". The Nation Newspaper. Archived from the original on 2023-06-13. Retrieved 2023-06-17.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  2. "EVENT: EVELYN JOSHUA, THE LATE TB JOSHUA'S WIFE, HOSTED HER HUSBAND'S CLASSIC 60TH POSTHUMOUS BIRTHDAY CELEBRATION (Details Of The Event)". Event Diary Lifestyle. Archived from the original on 2023-06-16. Retrieved 2023-06-17.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  3. "Encomium As SCOAN, TeeMac, Iginla, Others Celebrates Late Prophet T.B Joshua Posthumous 60th Birthday + Photos". The Scoper Media. 13 June 2023. Retrieved 17 June 2023.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.