Fa'iza Muhammad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Fa'iza Muhammad jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood Bata Dade a masana'antar ba tana ɗaya daga cikin sababbin taurari da tauraruwar su ta fara haskawa tana fitowa a waƙoƙi da Kuma fim[1].

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken sunan ta shine Faiza Muhammad Amma anfi sanin ta faeeza muhammad haifaffiyar jihar Kaduna ce an haifeta a ranar 16 ga watan march ta girma a garin kadunan. Tayi karatun firamare da sakandiri a garin kaduna. Ta koma da zaman garin Jos daga baya ta dawo Kano domin ta shigo kanniwud. An Santa ne a fim Mai suna"Rikicij Soyayyah" ta fara da wannan fim din ne a shekarar 2017, tan daya daga cikin jarumai masu haskawa tasowa a masana'antar.[2]

Fina finan ta

  • Rikicin soyayyah
  • Bintu
  • kasuwar mata
  • Laifin ka ne

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://fimmagazine.com/tag/faiza-muhammad/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.