Jump to content

Fabio Arcanjo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fabio Arcanjo
Rayuwa
Haihuwa Lisbon, 18 Oktoba 1995 (29 shekaru)
ƙasa Portugal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
F.C. Alverca (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Fábio Alexandre Gomes Arcanjo (an haife shi ranar 18 ga watan Oktoba 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar SCU Torreense ta kasar Portugal. An haife shi a Portugal, yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Arcanjo ya fara buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Cape Verde wasa a wasan da suka doke Andorra da ci 0-0 (4-3) a bugun fenariti a ranar 3 ga watan Yuni 2018.[1]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Arcanjo ɗan'uwan ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne Telmo Arcanjo. [2]

  1. SAPO. "Andorra vs Cabo Verde - SAPO Desporto" .
  2. "Criolos no Estrangeiro: Futebol Portugal – Telmo Arcanjo reforça juniores do Tondela" . criolosports.com .

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]