Fabrício Mafuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fabrício Mafuta
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 20 Satumba 1988 (35 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  SSC Bari (en) Fassara2007-200800
Santos Futebol Clube de Angola (en) Fassara2007-2007
Atlético Petróleos Luanda (en) Fassara2009-
G.D. Interclube (en) Fassara2009-
  Angola national football team (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 181 cm

Fabrício Mafuta ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta FC Bravos do Maquis. [1] A lokacin kakar 2016 ya buga wasanni 2 na FIFA da kuma wasan da ba na FIFA ba, ba tare da zira kwallaye ba ko maye gurbinsa. [2]

A cikin shekarar 2018-19, ya sanya hannu a kungiyar kwallon kafa ta Kabuscorp Sport Clube na kasar Angola. [3]

A cikin shekarar 2019-20, ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Bravos do Maquis a gasar Angolan, Girabola.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://www.national-football-teams.com/player/41164/Fabricio_Mafuta.html May 2016
  2. http://www.national-football-teams.com/player/41164/Fabricio_Mafuta.html May 2016
  3. "Girabola2018/19: Kabuscorp do Palanca - PLANTEL" (in Portuguese). ANGOP Angolan News Agency. 24 Oct 2018. Retrieved 22 Dec 2018.
  4. "Futebol: Plantel do Petro de Luanda 2019/20" (in Portuguese). ANGOP.com. 19 Aug 2019.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]