Fabrice Ondoa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Fabrice Ondoa a shekara ta 2012.

Fabrice Ondoa (an haife shi a shekara ta 1995) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2014.