Jump to content

Fadar shugaban Ƙasa, Khartoum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fadar Shugaban Kasa a 1940.

Fadar shugaban kasa wani gini ne mai cike da tarihi a birnin Khartoum na kasar Sudan.[1]

A juyin mulkin Sudan na shekarar 2021, masu zanga-zangar sun isa fadar.[2] A ranar 16 ga watan Afrilu, 2023, Dakarun Ba da Agajin Gaggawa sun kwace fadar sakamakon rikicin fadace-fadacen kasa baki daya da ya mamaye har yakin Khartoum babban birnin ƙasar.[3][4]

  1. "Historical Background » Presidency of the Republic - Presidential Palace". presidency.gov.sd. Archived from the original on 2023-04-18. Retrieved 2023-04-18.
  2. Eltahir, Nafisa; Abdelaziz, Khalid; Eltahir, Nafisa (2021-12-26). "Sudan forces fire tear gas as protesters head to presidential palace". Reuters. Retrieved 2023-04-18.
  3. MacDiarmid, Campbell (2023-04-15). "Dozens killed during battle in Sudan's capital". The Telegraph (in Turanci). ISSN 0307-1235. Retrieved 2023-04-18.
  4. "Sudan paramilitary says has seized presidential palace". reuters.com. Retrieved 2023-04-18.