Faggo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faggo

Wuri
Map
 11°24′25″N 10°00′52″E / 11.4069°N 10.0144°E / 11.4069; 10.0144
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Bauchi
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Faggo Gari ne, da ke Jihar Bauchi, Najeriya.

Yanayin Garin[gyara sashe | gyara masomin]

Faggo yana nan a 11°24'25"N 10°00'52"E, kuma yana da yawan jama'a har 12,821. Garin yana nisan kilomita talatin da biyar daga kudu maso yammacin Azare da kuma kilomita bakwai daga arewa maso gabashin Foggo.