Fahadh Faasil
Appearance
Fahadh Faasil | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alappuzha (en) , 8 ga Augusta, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Mazauni | Alappuzha (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Fazil |
Abokiyar zama | Nazriya Nazim (en) (2014 - |
Ahali | Farhaan Faasil (en) |
Karatu | |
Makaranta |
University of Miami (en) Lawrence School, Lovedale (en) |
Harsuna | Malayalam |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm1335704 |
Fahadh Faasil, (an haifeshi ranar 8 ga watan Agusta, 1982) . ɗan wasan Indiya ne kuma mai shirya fina-finai wanda ya fi yin aiki a sinimar Malayalam kuma ya fito a cikin fina-finan Tamil da Telugu kaɗan. Ya yi fina-finai sama da 50, kuma ya sami lambobin yabo da dama, gami da lambar yabo ta Fina-Finai ta ƙasa. Kyautar Fina-Finan Jahar Kerala guda huɗu da lambar yabo ta Filmfare ta Kudu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.