Jump to content

Faiza Ibrahim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faiza Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 22 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana ta kasa da shekaru 202008-2010
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Faiza Ibrahim (an haife ta a ranar 22 ga watan Maris,shekarata alif 1990), yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ghana. Ta buga gaba.

Ta zura ƙwallo a ragar Mali da ci 3-0 a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofita mata ta Afirka ta shekarar 2012 .[1] Ta zura ƙwallo a ragar Habasha da ci 3-0 a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2014 .[2] Ta kasance cikin tawagar Ghana a gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2014 .[3] An cire ta daga tawagar Ghana a watan Yulin shekarar 2015 saboda rauni.[4][5] Ta kasance cikin tawagar Ghana a gasar wasannin Afrika ta shekarar 2015 .[6]

  1. "Black Queens beat Mali 3-0 in African qualifier - GHANAsoccernet.com". social_image.
  2. Michael Ofori Amanfo Boateng. "Black Queens seal Championship place – Black Queens". Archived from the original on 2017-01-23. Retrieved 2023-03-17.
  3. "Ghana names final squad for African Women's Championship, Police Ladies dominate - GHANAsoccernet.com". social_image.
  4. "Injured striker Faiza Ibrahim left out of Black Queens 18-man squad for Cameroon qualifier".[permanent dead link]
  5. "2016 Olympic Games qualifier: Black Queens without striker Faiza Ibrahim ahead of Cameroon showdown - GHANAsoccernet.com". social_image.
  6. Michael Ofori Amanfo Boateng. "Twenty-five players receive call ups as Black Queens begin camping for All Africa Games – Black Queens". Archived from the original on 2016-04-01. Retrieved 2023-03-17.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]