Fallou Njie
Fallou Njie | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Banjul, 5 ga Janairu, 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Fallou Njie (an haife shi ranar 5 ga watan Janairu 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gambiya.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara babban aikinsa na wasan kwallon kafa a Italiya a ranar 7 ga Disamba 2017, ya sanya hannu kulob din Seria D Chieri.[1]
A lokacin rani na shekarar 2018, ya sanya hannu tare da kulob din Seria A Genoa kuma an ba da shi ranceny zuwa ga kulob ɗin Arezzo a Serie C. Ya koma Genoa a watan Janairun 2019 ba tare da ya buga wa Arezzo wasa ba kuma ya taka leda a kungiyar Genoa ta Under-19 na sauran kakar wasan.
A ranar 9 ga watan Agusta 2019, ya koma wani kulob na Seria C Avellino a kan aro na tsawon kakar wasa. [2] Ya buga wasansa na farko na ƙwararre a Seria C a kulob ɗin Avellino a ranar 6 ga watan Oktoba 2019 a wasan da suka yi da Rende. Ya fara wasan kuma aka sauya shi a hutun rabin lokaci.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Fallou Njie at Soccerway