Farida Akhtar Babita
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | ফরিদা আক্তার পপি |
| Haihuwa |
Bagerhat Sadar Upazila (en) |
| ƙasa |
Bangladash Pakistan |
| Harshen uwa | Bangla |
| Ƴan uwa | |
| Ahali |
Shuchanda (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Bangla |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
| Muhimman ayyuka |
Bandi Theke Begum (en) |
| Kyaututtuka | |
| IMDb | nm6150259 |
Farida Akhtar Poppy, wacce aka fi sani da Babita, (an haife ta a ranar 30 ga watan Yulin shekara ta 1953) [1] 'yar fim ce ta kasar Bangladesh. An fi saninta da rawar da ta taka a fim din Satyajit Ray's Distant Thunder, wani labari game da yunwa ta Bengal a shekara ta 1943, wanda ya lashe kyautar Golden Bear a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Berlin na 23 a shekarar ta 1973. Kuma ta kasance mai aiki a cikin Shekara ta 1970s zuwa shekara ta 1990s a matsayin 'yar wasan kwaikwayo a fina-finai na ƙasar Bangladesh.[2] Ta fito a fina-finai 275.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Shazu, Shah Alam (2023-08-01). "At 70, Babita living her best life in Canada". The Daily Star (in Turanci). Retrieved 2023-08-01.
- ↑ "Babita Akhtar". distressedchildren. Retrieved 2015-10-07.
- ↑ Shazu, Shah Alam (2023-08-11). "Babita immortalised". The Daily Star (in Turanci). Retrieved 2023-08-12.