Faruruwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Faruruwa
mazaba a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Ƙaramar hukuma a NijeriyaShanono

Faruruwa garine kuma mazaba a karamar hukumar Shanono dake jihar Kano.tanada unguwanni irinsu Unguwar Gabas,Unguwar Yamma,Sabon birni,Mai awaki,Yan kwada da sauransu.The name Fari-ruwa was origimated by the Hausa word means white water