Jump to content

Fatai Osho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fatai Osho
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Wurin haihuwa Najeriya
Sana'a association football coach (en) Fassara
Wasa ƙwallon ƙafa

Fatai Osho manajan ƙwallon ƙafar Najeriya ne.[1][2] Ya kasance tsohon manajan Enyimba da Remo Stars FC.[3][4]

Aikin gudanarwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An naɗa Fatai Osho a matsayin kocin Remo Stars FC a shekarar 2018, ya jagoranci ƙungiyar zuwa gasar NPFL ta farko, amma ta samu koma baya bayan ta ƙare a ƙasan matsayi.[5]

Osho jagoran Remo Stars ya koma NPFL nan da nan bayan ya shafe kaka ɗaya a NPFL, duk da haka ya yi murabus lokacin da Remo Stars ya naɗa tsohon Plateau Kennedy Boboye a matsayin mai ba da shawara na fasaha na Remo Stars kuma ya shiga Enyimba fc. a matsayin mataimakin coah na jama'a giwa [6][7] .

An naɗa shi a matsayin kocin riƙo na Enyimba bayan korar Usman Abdallah.[8]

  1. "Akwa Utd Unveil Fatai Osho As New Manager". independent.ng. Retrieved 24 August 2023.
  2. "Supreme Court FC appoints new technical adviser". Premium Times. Retrieved 24 August 2023
  3. "Rivers United appoint Fatai Osho as chief coach". The Cable. Retrieved 24 August 2023.
  4. Enyimba well prepared for Wednesday's CAF Confederation Cup – Coach". TVC News. Retrieved 24 August 2023.
  5. "Fatai Osho announces shock Remo Stars resignation | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2020-10-14.
  6. Kennedy Boboye unveiled as Remo Stars' new head coach | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2020-10-14.
  7. Adedayo, Tolu (2019-01-18). "Remo Stars unveil Kennedy Boboye as their new Technical Adviser". Latest Sports News In Nigeria. Retrieved 2020-10-14.
  8. "Nigeria League champions Enyimba set to add new coach to technical crew | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2020-10-14.