Fate
Appearance
Fate, wani nau'i nai abinci ne da ake yinsa da tsakin masara ko shinkafa da sauran su, akan sanya ganye da kabewa dan ƙara masa armashi Kuma akan Sanya yakuwa ko alayyahu, Fate yawanci yafi shahara ga mutanen Zazzau wato Zariya.[1] akwai fatan duya da koma faten dan Kali,
Ire-iren fate
[gyara sashe | gyara masomin]- Faten wake
- Faten Doya
- Faten dankali
- Faten tsaki da sauran su
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nau'in ate". Retrieved 19 February 2021.