Fatima Waziri-Azi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fatima Waziri-Azi
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Malami da Lauya

Fatima Waziri-Azi Lauyar Najeriya ce kuma tsohuwar shugabar Sashen Shari'a a Cibiyar Nazarin Shari'a ta Najeriya.[1] Ta kasance babbar mataimakiya ta musamman ga shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari kan harkokin shari'a daga watan Agustan 2019 kafin a nadlɗa ta a matsayin shugabar hukumar ta NAPTIP.[2] Mace mai fafutukar kare haƙƙin mata akan cin zarafi na gida da jima'i da ƙwararre a Doka.[3][4]

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Fatima Waziri-Azi ta halarci Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, inda ta yi digirin farko a fannin shari’a a shekarar 2001.[5] Har ila yau, mataimakiyar memba ce, Cibiyar Harkokin Kasuwancin Chartered, Birtaniya (ACIRb); Memba, Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA); Memba, Ƙungiyar Lauyoyin New York County (NYCLA); Memba, Association of Women in Development (AWID); Memba, Mata a Tsaron Duniya (WIIS).[6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Meet Fatima Waziri-Azi: New Director General Of NAPTIP | The Abusites" (in Turanci). 2021-09-10. Retrieved 2022-03-29.[permanent dead link]
  2. Admin (8 September 2021). "Buhari appoints Fatima Waziri-Azi as DG NAPTIP".
  3. "Meet Fatima Waziri di new oga in-charge of NAPTIP". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-29.
  4. "NAPTIP begins prosecution of Spain-based human trafficker, Mama Bobby". Punch Newspapers (in Turanci). 2021-12-24. Retrieved 2022-03-29.
  5. Admin. https://www.theabusites.com/fatima-waziri-azi-new-dg-of-naptip/. Missing or empty |title= (help)[permanent dead link]
  6. "Meet Fatima Waziri di new oga in-charge of NAPTIP". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-29.