Fatou Ndiaye Sow
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Tivaouane (mul) |
| ƙasa | Senegal |
| Mutuwa |
Saint-Louis (mul) |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci, Marubiyar yara da maiwaƙe |
Fatou Ndiaye Sow (haihuwa a shekarar 1937 – 24 ga watan 24/25 Oktoban, 2004) [1] mawaƙin Senegal ce, malama kuma marubuciyar yara. Yawancin littattafanta sun shafi yancin yara kuma an buga su tare da tallafin UNICEF da gwamnatin Senegal. A shekara ta 1989, ta shiga cikin PEN International Congress na 5th.
Littattafanta sun hada da:
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.