Federal Medical Centre, Keffi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Federal Medical Centre, Keffi
Wuri

Federal Medical Centre, Keffi cibiyar kiwon lafiya ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya dake Keffi, jihar Nasarawa, Najeriya. Babban daraktan lafiya na yanzu shine Yahaya Baba Adamu.[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Keffi a cikin 1957. Asibitin dai a da ana kiransa da Babban Asibitin Keffi.[2]

CMD[gyara sashe | gyara masomin]

Babban daraktan lafiya na yanzu shine Yahaya Baba Adamu.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Jagindi, Gambo H. (2022-01-26). "Healthcare upgrade and Adamu's giant strides in FMC, Keffi". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2022-06-21.
  2. "Group supports conversion of FMC Keffi to teaching hospital". Daily Trust (in Turanci). 2021-08-09. Retrieved 2022-06-21.
  3. "Unclaimed corpses worry Keffi Medical Centre". Daily Trust (in Turanci). 2022-02-08. Retrieved 2022-06-21.
  4. "How Federal Medical Centre paid N229 million to "ghost workers", diverted N8.3 billion — Audit report - Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2021-12-20. Retrieved 2022-06-21.