Federal Medical Centre Lokoja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Federal Medical Centre Lokoja
Wuri

Cibiyar kiwon lafiya ta tarraya, Lokoja cibiyar kiwon lafiya ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da ke Lokoja, jihar Kogi, Najeriya Babban daraktan kiwon lafiya a asibitin yanzu shine Olatunde Alabi.[1][2]

Tarihin Asibitin[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa Cibiyar magani da Kiwon Lafiya ta Tarayya, da ke Lokoja a shekarar 1999. Asibitin dai a da ana kiranta da babban asibitin Lokoja.

CMD[gyara sashe | gyara masomin]

Shugaban Likitocin asibitin kiwon lafiya ta tarraya, da ke Lokoja.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Buhari re-appoints FMC medical directors in Lokoja, Asaba". Punch Newspapers (in Turanci). 2021-06-04. Retrieved 2022-06-21.
  2. "Medical directors of FMC Lokoja, Asaba reappointed for 2nd tenure". Daily Trust (in Turanci). 2021-06-14. Retrieved 2022-06-21.
  3. "Truck crushes 15-year-old student, injures two in Kogi". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-06-03. Archived from the original on 2022-06-21. Retrieved 2022-06-21.