Federico Mariscal
Appearance
Federico Mariscal | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Suna | Federico |
Shekarun haihuwa | 1910 |
Wurin haihuwa | Mexico |
Lokacin mutuwa | 2002 |
Sana'a | competitive diver (en) |
Wasa | diving (en) |
Federico Antonio Mariscal Abascal (ranar 24 ga watan Satumban 1910 – ranar 5 ga watan Janairun 2002), ɗan ƙasar Mexico ne. Ya yi gasa lokacin gasar Olympics ta bazarar 1928, da kuma na shekarar 1932 na bazara. Ƴan'uwansa su ne ƴan wasan Olympics Alonso Mariscal, Antonio Mariscal, da Diego Mariscal. [1]
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Federico Mariscal". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 12 May 2020.