Filin Jirgin Sama na Lekki
Appearance
Filin Jirgin Sama na Lekki | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Lagos |
Coordinates | 6°34′11″N 3°54′17″E / 6.569816°N 3.904752°E |
|
Filin jirgin saman Lekki filin jirgin sama ne da aka tsara a Lekki, Najeriya,wanda aka kera don ɗaukar fasinjoji miliyan 5 a duk shekara.[1]
Asali
[gyara sashe | gyara masomin]Aikin filin jirgin saman Lekki ana hasashen zai ci ₦ 71.64bn ( US$ 450 million) a hashashe na farko,[2] wanda aka tsara zai kai kimanin kilomita 10. km daga Lekki Free Trade Zone (LFTZ), kuma an fara ba da shawarar buɗewa a cikin 2012.
Za a ƙera ta don ɗaukar Airbus A380, inda aka maida shi filin jirgin saman Code F.
A shekara ta 2011, gwamnatin jihar Legas ta nada bankin Stanbic IBTC a matsayin mai ba da shawara kan harkokin kudi na harkokin filin jirgin sama tare da shirin bude 2012.[3]
Ba a bude filin jirgin ba har zuwa shekara ta 2019 a dalilin rahoton matsalolin kudade.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Lekki-Epe International Airport New Airport Profile - CAPA". Centre for Aviation. Retrieved 4 August 2019.
- ↑ "Lagos yet to find investors for Lekki Int'l Airport 10 years after". Business Day. 4 March 2019. Retrieved 4 August 2019.
- ↑ "Lekki-Epe International Airport to get $450 million upgrade". Airport Technology. 22 November 2011. Retrieved 4 August 2019.