Jump to content

Filin jirgin sama ta Kaduna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Filin jirgin sama ta Kaduna
IATA: KAD • ICAO: DNKA More pictures
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Ƙananan hukumumin a NijeriyaIgabi
Coordinates 10°41′45″N 7°19′12″E / 10.6958°N 7.32°E / 10.6958; 7.32
Map
Altitude (en) Fassara 2,073 ft, above sea level
History and use
Suna saboda Jahar Kaduna
City served Jahar Kaduna
jirgin saman chanchangi a filin jirgin sama na Kaduna
jingin sojojin sama

Filin tashin jirgin sama ta Kaduna, itace filin jirgin sama dake jigilar matafiya daga jihar zuwa wasu jihohi ko kasashe a fadin duniya, a bara da ake gyaran filin jirgin sama ta Abuja, [1]gwamnati ta mayar da ayyukan da filin jirgin saman keyi zuwa Kaduna har zuwa lokacin da aka kammala aikin gyaran filin jirgin saman.[2]

Hatsari da aukuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Fasinjoji 11 ne suka mutu a hatsarin jirgin saman Nigeria Airways mai lamba 357 wanda ya faru a filin jirgin a shekarar 1955.[3]

A ranar 20 ga watan Agustan 2010, Jirgin na Chanchangi Airlines Flight 334, wanda ya haɗa da Boeing 737-200 5N-BIF, ya bugi eriya mai ɗaukar hoto kuma ya yi ƙasa ga titin jirgin. Fasinjoji da dama ne suka jikkata kuma jirgin ya samu matsala sosai. Kamfanin jirgin na Chanchangi ya dakatar da ayyukansa sakamakon hadarin.[4]

  1. "Kaduna Airport | Federal Airports Authority of Nigeria". Federal Airports Authority of Nigeria. Archived from the original on 2020-10-28. Retrieved 2018-08-21.
  2. "Two flights 'escape' as '200 terrorists' attack Kaduna airport, one dead". Vanguard News. 2022-03-27. Retrieved 2022-03-27.
  3. Ranter, Harro. "ASN Aircraft accident Boeing 737-2F9 5N-AUA Kaduna Airport (KAD)". aviation-safety.net. Retrieved 2021-06-25.
  4. Hradecky, Simon. "Accident: Chanchangi B732 at Kaduna on Aug 20th 2010, landed short of runway". Aviation Herald. Retrieved 22 August 2010.