Jump to content

Fim din Black Panther: Wakanda Forever

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fim din Black Panther: Wakanda Forever
Asali
Lokacin bugawa 2022
Asalin suna Black Panther: Wakanda Forever
Asalin harshe Turanci
Wakandan (en) Fassara
Mayan (en) Fassara
Yaren Sifen
Ƙasar asali Tarayyar Amurka
Characteristics
Genre (en) Fassara action film (en) Fassara
During 161 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ryan Coogler (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Ryan Coogler (en) Fassara
Joe Robert Cole (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Kevin Feige (mul) Fassara
Production company (en) Fassara Marvel Studios (mul) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Ludwig Göransson (mul) Fassara
Director of photography (en) Fassara Autumn Durald (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Wakanda (en) Fassara
Duniyar kintato Marvel Cinematic Universe
Muhimmin darasi loss (en) Fassara
External links
marvel.com…
YouTube
yarvwasan film a tarkn Jan kafet
wakanda forever

Black Panther Fim ne na shekarar alif 2022 na kasar Amurka wanda ya dogara da kungiyar fina finai ta Marvel Comics wanda ke nuna halin Shuri / Black Panther. Kamfanin Marvel Studios ne ya samar da shi kuma Walt Disney Studios Motion Pictures ya rarraba shi, shine mabiyi na Black Panther (2018) da kuma fim na 30 a cikin Marvel Cinematic Universe (MCU). Ryan Coogler ya ba da umarni, wanda ya rubuta fim din tare da Joe Robert Cole, tauraruwar fim din Letitia Wright a matsayin Shuri / Black Panther, tare da Lupita Nyong'o, Danai Gurira, Winston Duke, Florence Kasumba, Dominique Thorne, Michaela Coel, Mabel Cadena , Tenoch Huerta Mejía, Martin Freeman, Julia Louis-Dreyfus, da Angela Bassett. A cikin fim din, shugabannin Wakanda sun yi yaki don kare al'ummarsu sakamakon mutuwar Sarkinsu T'Challa.