Fineza Eusébio
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Luanda, 18 ga Yuli, 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Angola Portugal | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
point guard (en) | ||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 178 cm | ||||||||||||||||||||||
Fineza da Silva Eusébio (an haife shi a ranar 18 ga watan Yulin 1990, Luanda) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Angola.[1][2] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 5 ft 10 inci tsayi.