Jump to content

Finn Wolfhard

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Finn Wolfhard
Rayuwa
Cikakken suna Finn Michael Wolfhard
Haihuwa Vancouver, 23 Disamba 2002 (21 shekaru)
ƙasa Kanada
Ƴan uwa
Ahali Nick Wolfhard (en) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, mawaƙi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, darakta, marubin wasannin kwaykwayo da darakta
Tsayi 1.84 m
Mamba Calpurnia (en) Fassara
The Aubreys (en) Fassara
Artistic movement indie rock (en) Fassara
Kayan kida murya
rhythm guitar (en) Fassara
IMDb nm6016511

Finn Wolfhard (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba, 2002) dan wasan kwaikwayo ne kuma mawaka na Kanada. An san shi da taka rawar Mike Wheeler a kan jerin Netflix Stranger Things daga shekarar 2016 zuwa yanxu. Ya kuma taka rawar Richie Tozier a cikin fim din tsoro IT (2017) da mabiyinsa IT: Babi na Biyu (2019), kuma ya yi tauraro a cikin babban fim din Ghostbusters: Afterlife (2021). Tun daga lokacin Wolfhard ya fara halartan darakta tare da gajeren fim din barkwanci Dare Shifts (2020).

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]